Ibnul Mubarak(RA) ya ce: Babu wata daraja mafi falala da ɗaukaka bayan Annabta kamar yaɗa ilimi mai amfani. Ku zuba hannayen jarinku ta hanyar yaɗa ilimin Addini barakallahu feekum💌 Domin magana da mu👇 @AtharqablarraheelBot
暂无评价
成为第一个分享此频道体验的人。