Cheikh Mouktar Aboubacar Zinder Wanga shafin ze rika kawo muku darussa na Cheikh Mouktar Aboubacar da ake gudanarwa a garin DAMAGARAM da sauran gurare, na sauti dana kallo, Ta yanda zaku iya Saukewa a wayoyin ku. Muna rokon Allah ya bamu ikon ayki.
暂无评价
成为第一个分享此频道体验的人。