( M.S.D )Wanga shafin ze rika kawo muku darussa na malamai da ake gudanarwa daga garin DAMAGARAM, na sauti ko kallo, Ta yanda zaku iya Saukewa a wayoyin ku. Muna rokon Allah ya bamu ikon ayki da abin da zamu ringa Saurara. Amin http://muryasunnah.com