Yadda zakuyi P2P a telegram wallet Ma'ana yadda zaku siyar da Dollars dinku, da kuka samu da Dogs a telegram wallet, Ma'ana yadda zaku canja Dollars dinku zuwa Naira a telegram wallet Ku kalli ve…
😳 to Kar ayi wasa da damar da Blum suka bayar Massive $DOGS Drop for active Blum users
Отзывов пока нет
Будьте первым, кто поделится мнением об этом канале.
https://chat.whatsapp.com/FjqyidiclxDKZXEgKvU1Dg?mode=gi_t
Buy the dip Spot Bitcoin ETFs sun kwashi BTC na dala $561.8 miliyan a rana ɗaya. Wannan na nufin cewa manyan masu kudi da kamfanonin hannun jari a Amurka, musamman ta hanyar Spot Bitcoin ETFs, sun…
Tabbas ana rotating kudi daga Gold zuwa Bitcoin idan Gold yayi creating new high, kokuma muce idan yayi tashin gwauron zabi, Hakan ya faru a 2020. Gold ya kai $2,075 sannan ya faɗi, Bitcoin ma ya faɗi…
Abin lura a kasuwar crypto shi ne, manyan masu kuɗi ba sa saye lokacin da komai yake a kore, nida kai Yanbaiwa mune muke amfani da wannan wanda akarshe muazamo the hunted. Bitmine da Saylor sunata si…
Bitmine sunzo da salon dake girgiza kasuwar crypto, salon kuwa shine "Buying the dip" Adai dai lokacin da Bitmine suke cikin mummunar asarar da ta haura $6b, yau sun ƙara ETH 41,788, wanda yasa abind…